IQNA - Kamar yadda faifan bidiyon da aka wallafa ya nuna, wasu kungiyoyin masu dauke da makamai a kasar Siriya sun kai hari a hubbaren Sayyida Zainab (AS) inda suka yi awon gaba da kayayyakin wannan hubbare mai tsarki.
Lambar Labari: 3492352 Ranar Watsawa : 2024/12/09
Tehran (IQNA) an fara gudanar da tarukan arba'in na Imam Hussain (AS) a hubbaren Sayyida Zainab da ke birnin Damascus na kasar Syria.
Lambar Labari: 3486326 Ranar Watsawa : 2021/09/19
Tehran (IQNA) kamar kowace shekara a bana ma ana gudanar da tarukan kwanaki goma na watan Muharrama hubbaren Sayyida Zainab aminci ya tabbata a gare ta.
Lambar Labari: 3486207 Ranar Watsawa : 2021/08/15